Tuesday, 17 September 2019

Sakataren Agajin Izala Na Dab Da Zama Kwamishina A Jihar Filato


A karon farko gwamnan Jihar Filato Barista Simon Bako Lalong zai nada dan agajin Izala kuma Malami a matsayin kwamishina, Malam Muhammad Muhammad Abubakar daga karamar hukumar Jos ta Arewa.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment