Sunday, 29 September 2019

Sanin Gaibu Sai Allah: Adam A. Zango ya bayyana ainahin abinda yake kallo

Bayan da hoto na farko daya saka daya nuna kamar yana kallon mace ya dauki hankula sosai a shafinshi na sada zumunta, Adam A. Zango ya saka ainahin abinda yake kallo.Wani abin saka filawane Adamun yake kallo.

Sannan ya rubuta cewa, A rika wa juna kyakkyawan zato.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment