Wednesday, 11 September 2019

Shugaba Buhari na jagorantar zaman majalisar Koli yayin da ake zaman sauraren shari'ar da Atiku ya shigar akanshi

Shugaban kasa,Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayinda yake jagorantar zaman majalisar koli a yayin da ake zaman sauraren hukuncin kotu kan karar da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiki Abubakar ya shigar yana kalubalantar zaben Buharin.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment