Friday, 6 September 2019

Shugaba Buhari ya amshi Oshiomhole da Gwamna Yahaya Bello a fadarshi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin da ya gana da shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole da gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment