Monday, 9 September 2019

Shugaba Buhari ya bayar da umarnin fara kwaso 'Yan Najeriya dake kasar Afrika ta kudu

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayar da izinin fara kwaso 'Yan Najeriya dake son dawowa goda daga kasar Afrika ta kudu da gaggawa.
Shugaban ya bayar da wannan umarnine bayan ganawa da wakili na musamman da ya tura kasar ta Afrika ta kudu dan tattauna batun haron da ake kaiwa 'yan Najeriya dake kasar da sunan na Kyamar baki.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment