Wednesday, 18 September 2019

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar koli

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartaswa da aka saba yi duk ranar Laraba, yau a fadarshi ta Villla dake babban birnin tarayya, Abuja.A zaman na yau akwai mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, Sakataren gwamnati,Boss Mustafa, shugaban ma'aikata Abba Kyari dadai sauran manyan jami'an gwamnati da suka hada da ministoci.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment