Monday, 16 September 2019

Shugaba Buhari ya karbi wakilan shugaban kasar Afrika ta kudu da suka zo bada hakuri

Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin wakilin shugaban kasar Afrika ta kudu a fadarshi ta Villa a yau inda yazo dan bayar da hakuri kan harin da aka kaiwa 'yan najeriya a kasar.
Shugaban Afrika ta kudu ya wakilta mutane dan suje kasashen Afrika su bayar da hakuri bayan da ya sha ihun kin jini a kasar Zimbabwe wajan jana'izar Robert Mugabe.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment