Saturday, 7 September 2019

Shugaba Buhari zaikai ziyara kasar Afrika ta kudu

Rahotanni sun bayyana cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari zaikai ziyara kasar Afrika ta kudu a watan Octoba me kamawa idan Allah ya kaimu.Wannan na kunshene a cikin wata sanarwa da gwamnatin kasar Afrika ta fitar inda tace ziyarar ta shugaban Najeriya zata rage fargabar rugujewar dangantakar dake tsakanin Najeriya da kasar,kamar yanda AFP ta ruwaito.

Sanarwar tace ziyarar shugaba Buhari zata bayar da damar tattauna da kuma bayar da amsa ga 'yan kasuwar dake kasashen biyu.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment