Sunday, 8 September 2019

Sojoji Sun Kashe 'Yan Boko Haram Da Dama Tare Da Kwato Makamansu A Jihar Borno

Lamarin ya faru ne a kauyen Gworege dake karamar hukumar Dikwa, inda sojojin suka yi nasarar kwace bindigu, harsashai bayan kashe 'yan Boko Haram din da dama da suka yi.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment