Monday, 9 September 2019

Ta kashe 'ya'yanta 4 da gubar Bera saboda kishi

Wata mata me suna Zinhle Maditla 'yar kasar Afrika ta kudu ta amsa laifin kashe 'ya'yanta 4 ta hanyar basu gubar bera.A zaman da kotun ta yi a yau Litinin, matar tace ta dauki wannan mataki ne saboda takaicin da take gama dashi na mijin biyu daga cikin 'ya'yan nata yana can tare da wata mata.

Dan hakane ta sayi gubar bera ta ta saka musu a binci dan su duka har ta su mutu, tace itama ta ci gubar beran saidai tana neman afuwar kotu.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment