Monday, 9 September 2019

Tallafin Karatun Kwankwaso Ya Mayar Da Mutum 40 Daktoci A Jihar Kano

ga sunayen su da wuraren aikinsu

(01) Dr Hamza Sadi Ali. ABU
(02) Dr Sani Danjuma NWU
(03) Dr Gaddafi S Shehu. ABU
(04) Dr Yusuf K/Mata NWU
(05) Dr Isma'il Danmaraya NWU


(06) Dr Abdulazeez Garo BUK
(07) Dr Ibrahim Garba BUK
(08) Dr Aliyu Isa Aliyu FUD
(09) Dr Fatihu Hamza BUK
(10) Dr Muhd Sulaiman BUK
(11) Dr Najaf Auwal. BUK
(12) Dr Abdullahi Kunya ABU
(13) Dr Surajo Sulaiman NWU
(14) Dr Isa Baba BUK
(15) Dr Abubakar Yahaya TRT
(16) Dr Abdullahi Madatai. UNT
(17) Dr Muhd Bashir WUC
(18) Dr Abubakar Yahaya TRT
(19) Dr Munir Aminu SKU
(20) Dr Ishaq Habib. SRK
(21) Dr Umar Ahmad Ali USZ
(22) Dr Isyaku Hassan USZ
(23) Dr Auwalu Rabiu. AQL
(24) Dr Sulaiman Ibrahim USZ
(25) Dr Rabiu Mu'azu. UMT
(26) Dr Musa Garba NWU
(27) Dr Zaharadden Sufyan. FUD
(28) Dr Bashir Ibrahim. USZ
(29) Dr Nasa'i M Gwadabe. NWU
(30) Dr Alkassim Kabir. KUST
(31) Dr Kamilu Kamfa. KUST
(32) Dr Abdulrahman Tahir. AQL
(33) Dr Abdullahi Shehu. EUB
(34) Dr Sani Garba D/Iya
(35) Dr Muhammad Salisu. FUD
(36) Dr Ahmad Labaran. FUD
(37) Dr Aliyu Sa'ad Ahmad. FUB
(38) Dr Ashiru Salisu. ABU
(39) Dr Yusha'u Nasir.
(40) Dr Sani Khalid. FUD

Tabbas wannan ka karamin ci gaba aka samu ba, domin kuwa tuni aka fara moruwa da wadannan Daftoci a ciki da wajen Najeriya.

A Najeriya yanada wahala ka samu Gwamnan da ya ilmantarda 'ya'yan talakawa ta hanyar basu tallafin karatu a cikin gida dakuma waje kamar gwamna Kwankwaso.

Dama matsalar da ta dade tana addabar Nijeriya ba ta wuce karanci da kuma koma baya a fannin ilimi ba.

Ina kira ga shugabanninmu na wannan karni da cewa ya kamata su zage dantse wurin baiwa fannin ilimi muhimmanci domin kuwa shine fannin da zai kawomuna ci gaba, dakuma zaman lafiya!

Muna jinjinawa Sanata Kwankwaso, tare da fatar sauran shugabanni za su yi koyi da shi wurin kawo sauyi a yanki, jiha, ko kuma karamar hukumarsu.
Rariya.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment