Monday, 16 September 2019

Taurarin fina-finan Hausa sun gana da gwamnan Kaduna

Gwamna  jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya gana da taurarin fina-finan Hausa a fadar gwamnatin jihar Kaduna.
Daga cikin wadanda suka gana da gwamnan akwai Samira Ahmad, Ibarhim Mai Shinku,Falalu A. Dorayi, Hannatu Bashir, Fati K.K dadai sauransu.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment