Wednesday, 18 September 2019

Taurarin fina-finan Hausa sun kaiwa Gwamnan Kano ziyara

Taurarin fina-finan Hausa bisa jagorancin shugaban hukumar tace fina-finai na Kano, Isma'ila na Abba Afakallahu sun kaiwa gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ziyara.
Daga cikin wanda aka kaiwa gwamnan ziyara tare dasu akwai Ali Nuhu, Alasan Kwalle, Nura Hussain, Rukayya Dawayya dadai sauransu.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment