Tuesday, 10 September 2019

Tauraron dan kwallon kafar kasar Ghana ya watsawa Duniya bidiyonshi yana lalata da wata mata kai tsaye


Tauraron dan kwallon kafar kasar Ghana, Afriyie Acquah dake bugawa kungiyar kwallon kafa ta Yeni Malatyaspor ta kasar Turkiyya wasa ya watsawa Duniya bidiyonshi kai tsaye yayin da yake lalata da wata baturiya ta shafinshi na Snapchat.
Saidai Tuni ya goge wannan bidiyo amma ya makaro dan dubban masoyanshi sun gani.

Bayan yaduwar bidiyon, tsohuwrlar matarshi me suna Amanda ta bayyana farin cikin ta da faruwar hakan inda tace sakayyartace dan kuwa itama a kwanakin baya wata budurwar Acquah din ta fitar da bidiyon batsa na tsohuwar matar tashi wadda ta ce sakacin tsohon mijin nata ne ya jawo haka.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment