Tuesday, 10 September 2019

Tauraruwar fim din kasar Ghana tace bata yadda akwai Wuta ba

Tauraruwar fina-finan Kasar Ghana, Nikki Samonas ta bayyana ceww ita bata yadda akwai Wuta ba, ta ce babu wanda ke son wahala dan haka ko kusa tunaninta bata kawowa cewa akwai wuta.
Ta bayyana hakane yayinda Zionfelix ke hira da ita inda tace idan an mutu kowa Aljanna zai shiga dan haka tana so sauran 'yan uwa da abokanta suma su rika irin wannan tunani.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment