Saturday, 7 September 2019

Tsohonnan da Ruwa ya cinyewa Gida a Yobe na ci gaba da Samun tallafi

BAYAN GINA MASA GIDA: An Sayawa Dattijo Babuga Kayan Masarufi Da Ragowar Kudin Da Jama'a Suka Ba Shi Tallafi Sakamakon Rushe Gidansa Da Ruwa Ya Yi A Garin Potiskum Dake Jihar Yobe.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment