Friday, 13 September 2019

Wadannan Zaafafan hotunan da Hadiza Gabon ta dauka a kasar Rasha sun dauki hankulan 'yan Maza

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan zaafafan hotunan nata data dauka a kasar Rasha inda ta kai ziyara cikin fararen fata, hotunan sun dauki hankula sosai bayan data sakawa masoyanta a shafinta na Instagram.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment