Wednesday, 11 September 2019

Wakilan PDP da na APC sun isa kotu dan jin hukunci kan karar da Atiku ya shigar na kalubalantar nasarar Shugaba Buhari

Hotunan wakilan jam'iyyar APC, Shugaban Jam'iyyar Adams Oshiomhole da Shugaban ma'aikatan shugaban kasa, Abba Kyari da kuma wakilan PDP,Shugaban jam'iyyar Uche Secondus da tawagarshi a kotu.
Nan gaba kadan ake sa ran kotun zata yanke hukunci kan karar da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya shigar na kalubalantar nasarar da shugaban kasa Mubammadu Buhari yayi.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment