Sunday, 15 September 2019

Wannan hoton na shugaba Buhari da shugaban kasar Ghana ya dauki hankula

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wannan hoton inda yake tare da shugaban kasar Ghana, Nana Akuffo-Ado a wajan taron kungiyar kasashen yammacin Afrika ta ECOWAS, hoton ya dauki hankula inda akaita magana akanshi.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment