Wednesday, 11 September 2019

Wannan matashin ya sha alwashin kone sagonshi idan Buhari yayi nasara a Kotu

Rahotanni sun bayyana cewa wannnan bawan Allah ya sha alwashin kone shagonshi muddin shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi nasara a kotun sauraren kararrakin zabe.Rariya ta ruwaitoshi yana cewa,
Muddin Buhari Ya Yi Nasara A Kotu Wallahi Tallahi Billahillazim La'ilaha Illahuwa Sai Na Kona Shagona saboda Bakin Ciki, Abdulkareem Dan Maliki


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment