Monday, 9 September 2019

Wannan matashiyar ta taya mahaifiyarta murnar yin aure na 3

Wata matashiya me shekaru 27 ta bayyana yanda mahaifiyarta ta auri saurayinta na farko bayan shekara da shekaru. Tace wannan auren mahaifiyar nata na 3 kenan kuma tana da 'ya'ya da jikoki.
Matashiyar ta bayyana hakane a shafinta na Twitter inda tace itin yanda mahaifiyartata ke soyayya da sabon mijinta abin yana birge ta kamar ta zubar da hawaye.

Sannan shima mijin nata yana da 'ya'ya da jikoki.

Muna tayasu murna.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment