Monday, 16 September 2019

Wannan tsohon nata shan yabo bayan da ya tsinci kudi ya mayar dasu

Wannan wani tsohone dake ta shan yabo a shafukan sada zumunta bayan da wani ma'abocin shafin Twitter ya saka hotonshi yace ya tsinci wasu kudine a bayin filin jirgin sama na Legas kuma ya mayar dasu.Muna fatan Allah ya sakawa Wannan tsoho da Alheri.

Kalli bidiyon a kasa:


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment