Wednesday, 11 September 2019

Wasan Sada Zumunci: Najeriya da Ukraine sun tashi 2-2

Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles a wasan da suka buga da kasar Ukraine na sada zumunci an tashi wasan da sakamakon 2-2.
Najeriya ta fara cin kwallaye 2 ta hannun Aribo da Osimhen kamin a tafi hutun rabin lokaci.

Amma bayan da aka dawo sai kasar Ukraine ta ramasu kuma aka tashi wasan a haka.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment