Saturday, 14 September 2019

Wasu Matasa Sun Yi Zanga-zangar A Rufe Tashar Jirgin Kasa Na Abuja/Kaduna Kowa Ya Koma Bi Ta Mota

Matasa a Kaduna sun yi gangami suna neman Gwamnatin tarayya ta dakatar da zirga-zirgar jiragen kasa dake daukar fasinja daga Kaduna zuwa Abuja. Sun ce kowa ya bi titi a mota wajen zirga zirga zuwa Abuja.


Matasan sun ce hakan zai sa Gwamnati ta tashi tsaye wajen kawo tsaro a titin Kaduna zuw Abuja, kamar yadda majiyarmu ta Manuniya ta rawaito.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment