Monday, 16 September 2019

Wata Mata ta kashe kanta a jihar Jigawa

Wannan hoton wata matace da rahotanni suka bayyana ta rataye kanta a jihar Jigawa, Saidai babu cikakken bayanin garin da lamarin ya faru.
Jaridar Rariya ta ruwaito Labarin Kamar Haka:

"INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN

Wata Mata Ta Rataye Kanta A Jihar Jigawa"
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment