Sunday, 15 September 2019

WATA SABUWA: An Bude Sabuwar Hanyar Safarar Shigo Da Kaya Daga Ketaren Nijeriya

A lokacin da hukumar kwastan ke kokarin rufe boda musamman a yankin Arewa, masu safarar kaya sun bude sabuwar hanyar shigo da kayan da hukumar ta haramta.

Ana shigo da kayan ne ta garin Fana dake karamar hukumar Dandi a jihar Kebbi.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment