Tuesday, 17 September 2019

'Yan bindigar da suka yi garkuwa da A'isha a Abuja sun sakota bayan da mahaifinta ya biya miliyan 5 ta Bitcoin

Wannan A'isha Umar Ardo kenan wadda masu garkuwa da mutane suka sace a birnin tarayya, Abuja. An saketane bayanda mahaifinta ya biya kudin fansa dala dubu 15 kwatankwacin sama da Naira miliyan 5 kenan ta hanyar kudinnan na kwamfuta watau Bitcoin.Ma'abocin dandalin Twitter, Dan Borno ne ya wallafa wannan labari kamar haka:

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment