Tuesday, 10 September 2019

'Yan Shi'a sun yi tattakin Ashura na minti 30 a Abuja [Kalli Hotuna]

Mabiya kunguyar Shi'a ta IMN sun fito tattakin ranar Ashura ayau, Talata a babban birnin tarayya, Abuja kamar yanda suka sha Alwashin cewa hanin 'yansanda ba zai sa su fasa ba.
Tattakin nasu dai sun y ne daga kasuwar Wuse zuwa Berger daga misalin karfe 8:00 zuwa 8:30 kuma ya kasance cikin lumana kamaryanda daya daga cikin 'yan Shi'ar me suna Abdullahi ya bayyanawa The Nation.'Yan Shi'ar dai sun jawo hankalin kingiyar kare hakkin bil'adama da majalisar dinkin Duniya da kungiyar tarayyar turai ga tattakin nasu na Ashura inda sukace jami'an tsaro na shirin hanasu yin addininsu
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment