Wednesday, 4 September 2019

Yawan wadannan kayan auren ya dauki hankulan mutane sosai

Wadannan wasu kayan aurene da aka kai kamar yanda wani bawan Allah ya saka yake korafin aure na kara tsada, hotunan dai sun dauki hankula sosai inda akaita bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment