Sunday, 8 September 2019

Zaka rike baki in kaji abinda wannan budurwar ta gayawa tsohon saurayinta

Wannan wani Chat ne tsakanin Saurani da wata tsohuwar budurwarshi da ta tuntubeshi ta bayyana mai cewa ta samu lasisin tukin mota.Saurayin me suna Ahmad ya tambayeta cewa yanzu ai bama tare me yasa kike bani labari?

Sai ta ce mai ya dai rika duba hagu da dama kamin tsallaka titi. Kuma Tana fatan Allah ya tsareshi.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment