Saturday, 19 October 2019

An kama Tankar Mai cike da buhunan Shinakafa 250

SABON SALO: Hukumar Kwastan Ta Kama Wata Tankar Man Fetur Makare Da Buhunan Shinkafa Har Guda 250 A KanoLamarin ya auku ne a jiya Juma'a a hanyar Daura zuwa Kano.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment