Saturday, 19 October 2019

An Sake rufe wani gidan horon kangararru a Kaduna

An sake kulle wata tsangayar horas ds Kangararru a unguwar Rigass dake Jihar Kaduna a yau, Asabar.
Hukumar 'yansandan Jihar Kaduna ta bayyana cewa, ta kama mutane 147 a gidan horon na malam Niga wanda daga ciki akwai mata 22 da 'yan kasa waje guda 4.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment