Sunday, 6 October 2019

An Soma Rububin Kiran Matashin Da Ya Yi Mafarki Kan Gwamna Elrufai

Mafarki da matashi Nazifi (ZURI) ya yi kan gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Elrufai ya fara zama abun mamaki. Saboda dazu wani Sanata wanda Zuri ya ce ba zai yi saurin bayyana sunan sa ba, ya kira shi a waya, inda yake son ya fassara masa wannan mafarkin da ya yi akan gwamnan.


Matashin ya ce Sanatan ya yi iya kokarin sa don ya fassara masa mafarkin, amma ya ce mafarkin amana ce. Indai ba Gwamna Elrufai ba ko Baba Buhari ya zo ba zai iya fassara masa wannan mafarkin ba.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment