Monday, 7 October 2019

An yi zaman majalisar koli na musamman kan kasafin kufin 2020

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar koli ta kasa na musamman yau, Litinin a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja.
Taron ya tattaunanae aka kasafin kudin shekarar 2020 me kamawa wanda ake sa ran a gobe, Talata Shugaba Buhari zai gabatar da kasafin kudin ga majalisar tarayya.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment