Thursday, 3 October 2019

An zargi Saudiyya da Qatar da daukar Nauyin Boko Haram

Tsohon shugaban kasa Benin, Nicephore Soglo ya zargi kasashen Qatar dana Saudiyya da daukar Nauyin Boko Haram inda yayi kira ga kasashen Afrika, Musamman Afrika ta yamma su tashi tsaye wajen magance matsalar.Tsohon shugaban yayi maganane a wajan wani taron da aka yi a kasar Nijar.

Saidai yace idan kasashen Afrikar suka tashi tsaye zasu iya maganin matsalar.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment