Wednesday, 16 October 2019

Buhari Bai Taimakawa Yankin Arewa Ba>> Farfesa Ango Abdullahi


Shugaban kungiyar tunuba ta Dattawan Arewa, Farfesa Ango Abdullahi ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ba taimaki Arewa ba daga matsalolin da take ciki.


A hirarsa da Adamu Ali Tongo, Farfesan ya ce lamura sun tabarbare a Arewacin Nijeriya, kuma shugaba Buhari ya gaza tabuka abun azo a gani.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment