Saturday, 12 October 2019

Dan Asalin Jihar Neja Ya Lashe Gasar Musabakar Kur'ani Na Kasa

Mubarak Abdulkarim kenan dan asalin Jihar Neja da ya lashe gasar musabukar alkur'ani mai girma da aka kammala yau a Jihar Nasarawa a matakin Izihi sittin da tafserri tare da tajwidi.


Allah ya sanyawa karatu albarka.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment