Friday, 4 October 2019

Dogarawan Sarki Sun Lakada Masa Duka Saboda Ya Ki Dukawa Ya Yi Gaisuwar Ban Girma Ga Sarkin

Lamarin ya auku ne a karamar hukumar Guyuk dake jihar Adamawa, inda rahotanni suka nuna cewa a lokacin da Sarkin ya zo wucewa ne sai mutumin bai duka ya yi gaisuwa ba, wanda hakan ya sa dogarawan suka yanke masa wannan danyen hukuncin.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment