Wednesday, 9 October 2019

Gwamna El-Rufai zai binciki daukar malamin da aka kora daga ABU saboda lalata da mata aiki a jami'ar jihar KadunaBayan da wani ma'abocin shafin Twitter ya kwarmata cewa jami'ar jihar Kaduna ta baiwa daya daga cikin malaman jami'ar Ahmadu Bello Zaria da aka kora daga aiki saboda kamashi da lalata da dalibai mata aiki, gwamna El-Rufai ya sha alwashi  daukar mataki.Gwamna El-Rufai ya bayyana kaduwa da jin wannan labari inda yace ya baiwa kwamishinan Ilimi da me bashi shawara kan shari'a umarnin yin bincike kan wannan lamari.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment