Sunday, 13 October 2019

Gwamna Zulum Ya Yi Kwalliyar Naira Dubu Shida

A wani lamari mai kama da sa ido an hango Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Zulum  sanye da kayan naira dubu shida kacal. 


Masu sa idon sun yi kiyasin rigar Gwamnan ba ta wuce N1,500 ba, yayin da wandonsa suka yi masa kiyasin N2,500. Sai kuma takalminsa N2,000.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment