Saturday, 12 October 2019

Gwamnatin jihar Zamfara zata fara bayar da ilimi kyauta ga mata

Muna Duba Yiwuwar Bada Ilmi Kyauta Ga 'Ya'ya Mata Tundaga Firamari Har Zuwa Jami'a A Jihar Zamfara Baki Daya, Cewar Gwamna Bello Matawalle.

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment