Wednesday, 9 October 2019

Hadarin jirgin ruwa ya kashe mutane 37 a Bauchi

Akalla mutane 37 ne suka riga mu gidan gaskiya a wani hadarin jirgin ruwa da ya faru a kauyen Kuna da ke karamar hukumar Kirfi ta jihar Bauchi a tarayyar Najeriya. 


Lamarin ya auku ne a ranar Litinin da rana lokacin da jirgin ya dauko manoma da ‘yan kasuwa da ke yankin da abin ya faru.


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment