Friday, 18 October 2019

Hoton mawaki Deezell da budurwarshi ya jawo cece-kuce

Tauraron mawakin Gambara, Ibrahim Rufai da aka fi sani da Deezell da budurwarsa kenan a wannan hoton daya saka a shafinshi na sada zumunta. Hoton ya dauki hankula yayin da wasu suka yaba wasu kuwa sun ja hankalinshi akan cewa hakan bai dace ba.
Wani bawan Allah ya ja hankalin Deezell inda ya kawo mai Hadisin da Manzon Tsira SAW yace gara a bugawa mutum kusa a kai da ya taba hannun matar da ba tashi ba.

Kalli sauran martanin a kasa:


Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment