Wednesday, 9 October 2019

Injin Nika ya cire mata kaiWannan hotunan wata baiwar Allah ce da wani mai suna Faisal Balarabe  ya bayar da labarinta cewa tana nikane Inji ya ja mata hijabi ya cire mata kai.Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment