Saturday, 12 October 2019

Ji Abinda Shugaba Buhari ya gayawa Sanata Dino Melaye a hotonnan da ya watsu sosai na haduwarsu a majalisa

Bayan da shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya kammala gabatar da kasafin kudin 2020 a majalisar tarayya, an ga wannan hoton da ya dauka da Sanata Dino Melaye yayin da yake nuna satan da Hannu shi kuma Yana jinjina masa.
Da yawa sun hoton fassara kala da kala amma a yanzu zahirin abinda Shugaba Buharin ya gayawa Dino Melaye ya fito fili.

Rahoton The Nation ya bayyana cewa wasu dake gurin sun ce Buharin ya tambayi Melayene cewa wai har yanzu kana majalisar nan dama?

Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment