Monday, 7 October 2019

Juventus ta dare saman teburin Serie A bayan cin Inter 2-1

A wasan da suka buga jiya na gasar cin kofin Serie A ta kasar Italiya,Juventus ta lallasa Inter da ci 2-1. Dybala da Higuain ne suka ciwa Juve kwallayenta.Wannan nasara na nufin Juve ta dare saman teburin Serie A.

Ronaldo ya ci kwallo wadda alkalin wasa ya hanata saboda yayi satar gida.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment