Friday, 18 October 2019

Kalli bidiyon Atiku na Iyo a kudiddifin Ninqaya

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2019,Atiku Abubakar kenan a wannan hoton bidiyon da aka ganshi yana Iyo a cikin wani kudiddifin nin kaya.
Daya daga cikin hadimanshi, Paul Ibene ya saka hoton a shafinshi na Twitter.

Kalli bidiyon a kasa:
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment