Saturday, 12 October 2019

Kalli bidiyon yanda NNPC ta Gano man Fetur a Jihar Bauchi

Wadannan hotunane da bidiyon da suka nuna yanda kamfanin mai na kasa,NNPC ya gano Iskar Gas a Kogin kolmani dake Yankin Gongola, jihar Bauchi.Labarin ya dauki hankula sosai inda aka kaure da murna bayan da wutar gas ta fara ci a gurin hakar.

Kalli bidiyon a kasa:
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment