Tuesday, 8 October 2019

Kalli Datijjon Da Ya Yi Sanadiyyar Musuluntar Mutane Sama Da Milyan Daya

ALLAHU AKBAR
Wannan datijjon sunan shi Deen Muhammad Shaikh dan kasar Indiya. Ya kasance mabiyin addinin Hindu masu bautar gumaka, daga baya Allah ya shiryar da shi zuwa addinin musulunci, ya musulunta a shekarar 1989, bayan ya  musulunta ya shiga harkar da'awa, an ce daga musuluntar sa zuwa yanzu ya jawo sama da mutane miliyan daya da duba takwas zuwa musulunci daga addinin Hindu. 


Daga Rayyahi Sani Khalifa
Fityanul Islam Of NigeriaKu biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment