Friday, 18 October 2019

Kalli hotunan Adam A. Zango kwance a Bola

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan inda yake kwance a cikin wata bola.

Adamun ya dauki hotunanne a yayin da yake aikin wani shirin fim.
Ku biyomu a shafukanmu na sada zumunta dan samun labarai masu kayatarwa:

A shafin twitter zaku same mu a @hutudole

A shafin Facebook zaku samemu a @hutudolehausa

Danna nan dan sanin yanda zaku tallata hajarku a shafin hutudole

No comments:

Post a Comment